Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a safiyar yau laraba a lokacinda yake gana da zababun daliban jami’o’ii a gidansa dake nan Tehran.
Imam Khaminae ya godewa malaman makarantu da irin kokarin da suke baje a lokacin da cutar korona ta yadu a kasar shekaru 2 da suka gabata.
A wani bangare jagoran ya bukaci malaman makarantu daga firaimari har jami’i’o’ii, su sanar da dalibansu tarihin juyin juya halin musulunci da kuma yadda duniyar take tafiya a halin yanzu don su koyi juriya da kuam sannan yadda zasu fuskanci makiya.
342/